iqna

IQNA

kakkausar suka
A ci gaba da yin Allah wadai da harin ta'addanci da aka kai a birnin Kerman da ke kusa da makabartar shahidan Janar Qassem Soleimani, Al-Azhar ta Masar ta yi kakkausar suka ga wannan lamari.
Lambar Labari: 3490417    Ranar Watsawa : 2024/01/04

Tehran (IQNA) Jean-Paul Lecoq, wakilin majalisar dokokin kasar Faransa, ya soki tsarin danniya da gwamnatin sahyoniyawan take yi a yankunan da ta mamaye, yana mai kallon hakan ya sabawa dokokin kasa da kasa.
Lambar Labari: 3489093    Ranar Watsawa : 2023/05/05

Tehran (IQNA) A yayin da yake sukar zagin kur'ani mai tsarki a kasashen turai, wani dan siyasa a kasar Masar ya jaddada cewa wannan mataki na da gangan ne da nufin tunzura musulmi biliyan biyu.
Lambar Labari: 3488884    Ranar Watsawa : 2023/03/29

Tehran (IQNA) Sheikh Khalid Mullah shugaban majalisar malaman ahlu sunna na Iraki ya bayyana cewa, yakin kasar Yemen ba shi da wani amfani ga kowa.
Lambar Labari: 3486910    Ranar Watsawa : 2022/02/05

Tehran (IQNA) Wata Jaridar Sahayoniyya a cikin wani rahoto da ta fitar ta tabbatar da rawar da hukumar leken asiri ta gwamnatin Isra'ila ta taka a matakin da Birtaniyya ta dauka kan Hamas a baya-bayan nan.
Lambar Labari: 3486591    Ranar Watsawa : 2021/11/22

Tehran (IQNA) Jagoran kungiyar Ansarullah a Yemen ya caccaki gwamnatocin kasashen larabawan da suke ta hankoron ganin sun kulla alaka da yahudawa.
Lambar Labari: 3485291    Ranar Watsawa : 2020/10/19

Jam’iyyun siyasa a Sudan, sun nuna takaici kan matakin da majalisar sojin kasar ta dauka na dakatar da tattaunawa a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3483646    Ranar Watsawa : 2019/05/16

Bangaren kasa da kasa, Ilhan Omar ‘yar majalisar dokokin Amurka musulma ta yi kakkausar suka dangane da siyasar gwamnatin Amurka kan kasar Venezuela.
Lambar Labari: 3483601    Ranar Watsawa : 2019/05/03

Bangaren kasa da kasa, Khalid Umran babban sakataren cibiyar darul fatawa ta kasar Masar, ya bayyana kiran da wasu Faransawa 300 suka yin a a cire wasu ayoyin kur’ani da cewa aiki ne na shaidanci.
Lambar Labari: 3482603    Ranar Watsawa : 2018/04/25

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Masar ta karyat raton da jaridar New York Times ta bayar da ke cewa za a gudanar da taron amincewa da Quds a matsayin birnin Isra'ila.
Lambar Labari: 3482280    Ranar Watsawa : 2018/01/08